WHO ta ce an kawar da cutar Polio a Afrika - a podcast by RFI

from 2020-08-26T20:02:35

:: ::


Hukumar Lafiya ta Duniya tayi shelar cewar Afirka ta rabu da cutar polio bayan kwashe dogon lokaci ana yaki da cutar a fadin duniya.

Hukumar tace tayi nasarar kare yara miliyan guda da dubu 800 daga zama guragu, yayin da ceto rayukan mutane 180,000 wajen yaki da cutar.

Yaya kuke kallon wannan nasara?

Wane irin darasi ya dace Afirka ta koya daga wannan yakin ?

Ta yaya kuke ganin Afirka zata yaki wasu cututtukan da suka rage ?

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI