Tattaunawa da ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Buhari na janye batun sakin mara ga majalisun jihohi - a podcast by RFI

from 2020-06-10T23:55:45

:: ::


Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne dangane da matakin shugaban Najeriya Mohammadu Buhari kan janye shirin sakarwa majalisun jihohi da bangaren shari'a mara, mako guda bayan sanya hannu akan dokar da zata tabbatar da hakan, bayan ganawa da shugaban ya yi da tawagar Gwamnonin kasar wadanda ke adawa da shirin, duk kuwa da farin cikin da ‘yan Najeriya suka bayyana a kan matakin.

 

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI