Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya - a podcast by RFI

from 2019-07-11T21:31:51

:: ::


Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan ranar tare da Micheal Kuduson, ya tattauna ne kan ranar 11 ga watan Yuli da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yawan al'umma ta Duniya, domin yin nazari kan batutuwa da yawan jama'a kan janyo domin magance wa.

 

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI