Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro: Nijar ta tilastawa jami'an lafiya yin rigakafin korona - a podcast by RFI

from 2021-11-24T20:32:23

:: ::


Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Nasiri Sani ya baku damar tofa albarkacin bakinku ne dangane da shigar da jamhuriyar Nijar ta yi cikin jerin kasashen da suka tilastawa jamiā€™an aikin lafiya da kuma daliban su karbar allurar rigakafin cutar korona domin dakile yaduwar ta.

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI