Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan mutuwar Abubakar al-Baghdadi - a podcast by RFI

from 2019-10-30T12:17:45

:: ::


Kasashen duniya na ci gaba da bayyana farin ciki kan samun nasarar kashe shugaban kungiyar mayakan IS, Abubakar al-Baghadadi da dakarun Amurka suka yi saboda illar da ya yiwa duniya.

Sama da Kasashe 30 dake yaki da kungiyar na shirin ganawa a ranar 14 ga watan nuwamba dan cigaba da neman Karin goyan baya daga abokan su wajen yaki da ta’addanci.

Kan wannan batu muka baiwa masu sauraro damar tofa albarkacin bakinsu.

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI