Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan ranar bandakuna ta duniya - a podcast by RFI
from 2019-11-19T19:50:12
::
::
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan ranar ya bada damar yin tsokaci ne kan ranar bandakuna ta duniya, ranar da ake karfafa wayar da kan jama'a kan yakar yin bahaya a bainar jama'a. Bikin na bana yazo ne yayinda majalisar dinkin duniya ta ce sama da mutane biliyan 3 ke rayuwa cikin rashin tsaftar muhalli.
Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Further podcasts by RFI
Website of RFI