Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan rahoton da yace Najeriya ce kasa ta 2 a duniya da ake aurar yara mata - a podcast by RFI

from 2019-11-12T20:37:24

:: ::


Kamar yadda wata kila kuka ji a cikin labaran duniya, shugaban kasar Bolivia Evo Morales ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon takkadamar da ta biyo bayan sake nasarar zabensa, wanda yasa sojan Kasar da ‘Yan sanda janye goyon baya da suke bashi.

Gwamnatin Bolivia ta bayyana shirinta na sake gudanar da sabon zabe dan kawo karshen rikicin siyasar Kasar.

Kan wannan batu muka baku damar tofa albarkacin baki, a wannan rana ta talata 12 ga Nuwamban 2019.

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI