Tattaunawa da masu sauraro kan ranar zawarawa ta Duniya - a podcast by RFI

from 2021-06-23T20:00:56

:: ::


Shirin 'Ra'ayoyin masu Sauraro' tare da Hauwa Aliyu ya tattauna ne kan ranar 23 ga watan Yunin wacce Majalisar Dinkin Duniya ta ware wa matan da mazajensu suka mutu, da nufin nazari kan kalubalen da ke addabarsu da kuma magance musu shi, tare da kare musu hakkokin su. An kiyasta cewa matan da mazajensu suka mutu a fadin duniya sun haura miliyan dari biyu da hamsin da takwas, inda da dama daga cikin su ke cikin ukuba ta rayuwa.

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI