Ra'ayoyin masu sauraro kan shirin Majalisar Dattawan Amurka na wanke shugaba Trump - a podcast by RFI

from 2020-02-03T20:55:32

:: ::


Shirin ra'ayoyin ku masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna matakin Majalisar Dattawan Amurka na kada kuri’ar kin amincewa da matakin kiran masu bada shaida da kuma tattara sabbin hujjoji dangane da tsige shugaban kasar Donald Trump. Ana ganin matakin da Majalisar Dattawan mai rinjayen ‘yan Jam’iyar Republican ta dauka, zai kai ga wanke Trump daga zarge-zargen amfani da karfin ikonsa ta hanyar da ba ta dace ba.

Tuni Majalisar Wakilan kasar ta tsige shugaban daga karagarsa.

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI