Muhallinka Rayuwarka - Mutane miliyan 10 na fuskantar karancin abinci a arewacin Najeriya - a podcast by RFI

from 2021-01-09T23:13:39

:: ::


A cikin shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan mako, Nura Ado Suleiman ya yi nazari ne kan rahoton hukumar samar da binci da bunkasa aikin gona ta majalisar dinkin duniya, wanda ya ce mutane miliyan 10 a arewacin Najeriya na fuskantar karancin abinci.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI