Muhallinka Rayuwarka - Dalilan da suka janyowa Fulani makiyaya tsangwama a Najeriya - a podcast by RFI

from 2021-02-07T21:46:04

:: ::


Shirin na wannan mako ya cigaba da tattaunawa kan makomar Fulani makiyaya a yankin wasu jihohin Kudu maso yammacin Najeriya, inda ake zarginsu da aikata muggan laifuka ciki har da satar mutane don kudin fansa, zarge-zargen da makiyayan ke cigaba da musantawa tare da bayanin cewar su ne ma kai tsaye suka fi fuskantar matsalolin na rashin tsaro.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI