Muhallinka Rayuwarka - Bankin Najeriya ya kaddamar da shirin baiwa manoma bashi maras kudin ruwa - a podcast by RFI

from 2020-08-18T13:31:01

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako ya yada zango ne a tarrayyar Najeriya, inda babban bankin kasar CBN ya sanar da wani sabon tsari na baiwa manoma bashin kudi don kara inganta harkar noma a kasar, sai dai wannan karon tsarin ya banbanta da wanda aka saba gani, la'akari da cewar bashin da za a baiwa manoman babu kudin ruwa a ciki. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki da sauran masana kan sabon shirin na karfafa ayyukan noman.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI