Manoman Najeriya na amfani da magungunan kwari masu illa ga lafiyar dan Adam - a podcast by RFI

from 2021-12-11T20:43:21

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya tattauna ne akan yadda manoman Najeriya ke amfani da magungunan kashe kwari masu matukar illa ga muhalli da ma lafiyar dan Adam, wadanda tuni hukumomin kasashen nahiyar Turai suka haramta amfani da su.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI