Illolin da leda ke haifar wa muhalli - a podcast by RFI

from 2021-05-23T11:51:52

:: ::


Shirin a wannan lokaci ya sake yin waiwaye ne kan illolin da leda ke haifarwa ga muhalli sakamakon yadda ake yasar da ita ba tare da damuwa ko neman sanin irin matsalolin da za ta iya haifarwa ba, musamman ga kasar noma da ma lafiyar jikin dan adam, sai kuma gurbata muhallinsa idan aka kai ga kona ta.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI