Illar da aikin tonon Zinariya ya yi wa Muhalli a garin Kwandago na yankin Dan Isa a Maradi - a podcast by RFI
from 2022-01-22T21:42:16
::
::
A yau shirin zai duba illar da aikin tonon Zinariya ya yi wa Muhalli a garin Kwandago na yankin Dan Isa a Jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, tun bayan da aka gano arzikin na karkashin kasa a yankin watanni 6 da suka gabata.
Further episodes of Muhallinka Rayuwarka
Further podcasts by RFI
Website of RFI