Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa 2/2 - a podcast by RFI

from 2021-10-24T12:45:07

:: ::


Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai tare da Hauwa Kabir ya cigaba da tattaunawa ne kan taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC da ya gudana a garin Zaria, dake jihar Kaduna.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI