Sai babba ya watsar da girmansa ake rena shi a Kannywood- Isa Bello Ja - a podcast by RFI

from 2021-06-06T11:16:24

:: ::


A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon, Hauwa Kabir ta tattauna da wasu fitattun jaruman Kannywood, ta kuma leka Nollywood, na kudancin Najeriya don ganin wainar da ake toyawa.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI