Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja - a podcast by RFI

from 2021-08-29T11:57:41

:: ::


A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa kabir ta kawo abubuwa da dama a bangaren fina-finai, inda ta duba yadda yanzu masana'antar Kannywood ke gogayya da takwararta tav kudancin Najeriya. Ta kuma tattauna da shugaban jaruman Kannywood, Alhassan Kwale wanda ya ce Umma Shehu da Sadiya Haruna ba 'yan Kannywood bane.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI