Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar Kannywood - a podcast by RFI

from 2021-09-19T14:58:37

:: ::


Shirin dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan rashin da masana'antar Kannywood tayi na wasu manyan jaruman ta, musamman Ahmad Aliyu Tage da ya rasu a makon da ya gabata.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI