Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina, Nollywood - a podcast by RFI

from 2021-05-09T12:00:13

:: ::


Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina don tattaunawa da mawaki, Boda a kan wakar gamayya ta Ramadan, kana ya leka masana'antar frina-finai ta kudancin Najeriya, Nollywood don jin wainar da ake toyawa danagane da zargin da ake wa wani jarumin masana'antar na cin zarafin wata karamar yarinya.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI