Dandalin Fasahar Fina-finai - Tattaunawa da masu ruwa da tsaki a Duniyar Fina-finai a Najeriya - a podcast by RFI

from 2020-09-27T22:15:31

:: ::


A cikin shirin Duniyar fina-finai,za ku ji halin da yan fim suka samu kan su bayan mutuwar Sarkin Zazzau kamar yada Hawa Kabir ta samun zantawa da wasu dake ruwa da tsaki a wannan fani.

Sai ku biyo mu..

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI