Dandalin Fasahar Fina-finai - Shirin fina-finai daga sashen hausa na RFI - a podcast by RFI
from 2021-03-14T09:22:35
::
::
A cikin shirin fina-finai daga nan sashen hausa na RFI,Hawa Kabir ta mayar da hankali tareda hiri da wasu jarumai a Duniyar Fim a Najeriya.
A cikin shirin za ku ji halin da masu shirya Fim suka tsudduma a yanzu haka.
Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai
Further podcasts by RFI
Website of RFI