Dandalin Fasahar Fina-finai - Samun daukaka a Kannywood lokaci ne - Saratu Abubakar Zazzau - a podcast by RFI

from 2021-02-21T12:16:51

:: ::


Hauwa Kabir ta tattauna da jarumar Kannywood, Saratu Abubakar Zazzau a kan daukakar da ta samu a fagen fina - finai bayan shekaru 21 a cikin masana'antar, da dai sauran abubuwa a cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina- Finai.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI