Dandalin Fasahar Fina-finai - Mawakan Hausa sun yi hadaka a wakokin azumin Ramadan - a podcast by RFI

from 2021-05-02T11:06:52

:: ::


A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina - Fiinai, Hausa Kabir ta yi hira da mawakin Hausa, Abba Don , wanda ya jagoranci hadakar mawaka wajen raira wakar azumin wata Ramadan. A yi sauraro lafiya.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI