Dandalin Fasahar Fina-finai - Masu shirya Fina finan Hausa sun koma cin moriyar Youtube - a podcast by RFI

from 2021-07-18T12:58:20

:: ::


A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta yi dubi da batun kasuwanci a masana'antar Kannywood, tare da duba yadda masu shirya fim din suka koma intanet, ta wajen cin moriyar dandalin Youtube, inda suke dora ayyukansu a kai.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI