Dandalin Fasahar Fina-finai - ko yaya ake shirya fim a Najeriya ? - a podcast by RFI

from 2021-01-31T07:50:37

:: ::


A cikin shirin fina-finai,Hawa Kabir ta samu zantawa da masu shirya Fim a Najeriya,domin jin ko a ina aka kwana dangane da batun shirya fim a kasar,yanayin rayuwar yan Fim a Najeriya.

Hama Kabir ta dubo wasu daga cikin labaran da suka shafi Duniyar yan Fim a Indiya a cikin wannan shirin na Dandalin fasahar fina-finai.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI