Dandalin Fasahar Fina-finai - Gwamnatin Kaduna ta mallakawa masana'antar Kannywood katafaren fili - a podcast by RFI

from 2020-10-11T22:16:04

:: ::


Shirin 'Dadalin Fasahar Fina-Finai' a wannan karon ya tattauna da masu ruwa da tsaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, kan nasarar da suka samu ta samun kyautar katafaren fili daga gwamnatin jihar Kaduna.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI