Dandalin Fasahar Fina-finai - Dandalin Fasahar Fina-Finai: Tattaunawa da Tahir Fagge - a podcast by RFI

from 2021-03-28T11:19:33

:: ::


A cikin wannan shiri na 'Dandalin fasahar Fina-Finai', Hauwa Kabir ta tattauna da babban tauraro a masana'antar Kannywood ta fina-finan Hausa Alhaji Tahir Fagge, inda ya yi bayani a ka gwagwarmayar rayuwa da irin kalubalen da suka addabi sana'arsa. Hauwa ta kuma duba masana'antar fina-finan Yarabawa a kudancin Najeriya.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI