Dandalin Fasahar Fina-finai - Dalilin da ya sa na ce wakar 'Jaruma' ta Hamisu Breaker tawa ce- Oscar 4-4-2 - a podcast by RFI

from 2020-07-19T12:26:47

:: ::


Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya yi hira da Sanusi Oscar, babban daraktan Kannywood, tare da wasu batutuwa. A yi sauraro lafiya.

 

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI