Dandalin Fasahar Fina-finai - Aishatu Aliyu Kaduna yar wasan fim a Najeriya - a podcast by RFI

from 2020-12-20T11:21:23

:: ::


A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da Aishatu Aliyu Kaduna,wacce ta yi bayyani dangane da rayuwarta a fani fina-finai,banda haka ta kuma yi bayyani dangane da irin kalubalen da ta yi fama da su a wannan mataki.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI