Podcasts by Aladun Gargajiya

Al'adun Gargajiya

Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam.  Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Nachrichten

All episodes

Al'adun Gargajiya
Bikin baje kolin kayayyakin tarihi da Benin ta karbo daga Faransa from 2022-02-22T11:17:45

Shirin  'Al'adunmu Na Gado' ya ziyarci wajen bkin baje kolin kayayyakin tarihi da Jamhuriyar Benin ta karbo daga Faransa. A cikin shirin, Abdoulaye Issa ya gana da ma'aikatan gidan ajiyar kaya...

Listen
Al'adun Gargajiya
Masu duba sun duba yadda damunar bana za ta kasance a Tsibirin Gobir from 2022-02-15T11:36:08

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya yi tattaki zuwa masarautar Tsibirin Gobir ta jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar. A wannan biki na. al'adun gargajiyam, masana sun yi bincike, sun duba yadda damunar ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda aka aurar da yara 26 a gida guda kuma cikin rana 1 a garin Jos from 2022-01-26T13:41:35

Shirin Al'adun Gargadjiya na wannan makon tare da Mahamman Salisu Hamissou ya tattauna ne akan daurin auren gidan Alhaji Adamu dan China, inda aka aurar da yara 26

Listen
Al'adun Gargajiya
UNESCO ta zabi salon kidan rumba don mayar da shi gadon Duniya from 2021-12-21T11:09:30

Shirin al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda hukumar UNESCO ta fifita salon kidan Rumba tare da mayar da shi gadon duniya, A yi saurar...

Listen
Al'adun Gargajiya
Kokarin farfado da wakokin gargajiya a tsakanin matasan Hausawa from 2021-12-14T13:15:23

Shirin al'adunmu na gado ya mayar da hankali kan kokarin farfado da wakokin gargajiya tsakanin matasan Hausawa. Ayi saurare lafiya.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Dan ci-ranin da harkar waka ta daukaka shi from 2021-11-30T11:07:15

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne da wani mawakin Najeriya da ya bi ayarin bakin haure har zuwa kasar Faransa, inda ya yi shekaru 10 yana rayuwa tsakanin bakin ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Dan ci-ranin da harkar waka ta daukaka shi from 2021-11-30T11:07:15

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne da wani mawakin Najeriya da ya bi ayarin bakin haure har zuwa kasar Faransa, inda ya yi shekaru 10 yana rayuwa tsakanin bakin ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda ake farfado da rubutun ajami a kasashen Hausa from 2021-11-23T10:32:51

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da yunkurin wasu mutane na farfado da rubutun ajami a kasashen Hausa

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda ake farfado da rubutun ajami a kasashen Hausa from 2021-11-23T10:32:51

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da yunkurin wasu mutane na farfado da rubutun ajami a kasashen Hausa

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Hawan daushen maulidi a Damagaram from 2021-10-26T11:44:12

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya yi tattaki zuwa jihar Damagaram a Jamhuriyar Nijar, inda aka yi hawan daushe a bikin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W. 

Listen
Al'adun Gargajiya
Hawan daushen maulidi a Damagaram from 2021-10-26T11:44:12

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya yi tattaki zuwa jihar Damagaram a Jamhuriyar Nijar, inda aka yi hawan daushe a bikin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W. 

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda gasar tseren dawaki ke gudana a jihar Tillaberi ta Jamhuriyar Nijar from 2021-10-19T11:53:46

Shirin al'adunmu na gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda ake shirya bikin wasannin gargajiya na sukuwar dawaki na shekara-shekara da aka saba gudanarwa ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda gasar tseren dawaki ke gudana a jihar Tillaberi ta Jamhuriyar Nijar from 2021-10-19T11:53:46

Shirin al'adunmu na gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda ake shirya bikin wasannin gargajiya na sukuwar dawaki na shekara-shekara da aka saba gudanarwa ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Mai martaba Sarkin Zazzau ya cika shekara guda a karagar mulki from 2021-10-12T13:19:36

Shirin al'adunmu na gado tare da Garba Aliyu Zaria ya yi duba kan yadda Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli ke cika shekara guda cur akan mulkin masarautar ta Zaria.

Listen
Al'adun Gargajiya
Mai martaba Sarkin Zazzau ya cika shekara guda a karagar mulki from 2021-10-12T13:19:36

Shirin al'adunmu na gado tare da Garba Aliyu Zaria ya yi duba kan yadda Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli ke cika shekara guda cur akan mulkin masarautar ta Zaria.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Bikin Sallar Lasar Gishiri a Agadez ta Nijar from 2021-09-21T13:52:29

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya yada zango ne a Agadez ta Jamhuriyar Nijar, inda aka gudanar da bikin Cure Salee ko kuma sallar lasar gishiri bayan daka...

Listen
Al'adun Gargajiya
Bikin Sallar Lasar Gishiri a Agadez ta Nijar from 2021-09-21T13:52:29

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya yada zango ne a Agadez ta Jamhuriyar Nijar, inda aka gudanar da bikin Cure Salee ko kuma sallar lasar gishiri bayan daka...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda sana'ar wanzanci ke neman shudewa from 2021-09-14T11:25:37

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' tare da Rukayya Abba Kabara ya yi dubi ne da yadda al'adar wanzanci ke neman shudewa a kasar Hausa saboda bullar masu askin zamani.

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda sana'ar wanzanci ke neman shudewa from 2021-09-14T11:25:37

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' tare da Rukayya Abba Kabara ya yi dubi ne da yadda al'adar wanzanci ke neman shudewa a kasar Hausa saboda bullar masu askin zamani.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda 'yan damben gargajiya ke amfani da sihiri from 2021-09-07T11:19:59

Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya tattauna ne game da sihiri ko kuma siddabaru tsakanin 'yan damben gargajiya.

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda 'yan damben gargajiya ke amfani da sihiri from 2021-09-07T11:19:59

Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya tattauna ne game da sihiri ko kuma siddabaru tsakanin 'yan damben gargajiya.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda aka yi bikin ranar Hausa ta duniya from 2021-08-31T09:48:25

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon ya tattauna ne kan bikin da aka gudanar kan ranar Hausa ta duniya a kasashen Najeriya da Chadi.

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda aka yi bikin ranar Hausa ta duniya from 2021-08-31T09:48:25

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon ya tattauna ne kan bikin da aka gudanar kan ranar Hausa ta duniya a kasashen Najeriya da Chadi.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Bikin bayar da Sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero from 2021-08-17T12:30:46

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda bayar da sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. 

Listen
Al'adun Gargajiya
Bikin bayar da Sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero from 2021-08-17T12:30:46

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda bayar da sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. 

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda bikin ranar Hausa ta duniya ya samo asali from 2021-08-10T10:08:34

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne game da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kasashen Afrika akalla 50 za su gudanar a cikin wannan wata na Agusta. A cikin shirin za ku ji yadda wannan ra...

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda bikin ranar Hausa ta duniya ya samo asali from 2021-08-10T10:08:34

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne game da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kasashen Afrika akalla 50 za su gudanar a cikin wannan wata na Agusta. A cikin shirin za ku ji yadda wannan ra...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Taron karrama marubuci dan Najeriya a ofishin jakadancin Faransa from 2021-08-03T12:22:24

Shirin 'A'adunmu Na Gado' a wannan makon ya kawo liyafar karrama wani dan Najeriya, marubuci, Abubakar Adam Ibrahim da ofishin jakadancin Faransa ya yi a birnin Abuja na Najeriya.

Listen
Al'adun Gargajiya
Taron karrama marubuci dan Najeriya a ofishin jakadancin Faransa from 2021-08-03T12:22:24

Shirin 'A'adunmu Na Gado' a wannan makon ya kawo liyafar karrama wani dan Najeriya, marubuci, Abubakar Adam Ibrahim da ofishin jakadancin Faransa ya yi a birnin Abuja na Najeriya.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Cibiyar raya Al'adun Faransa da Najeriya ta bude dakin karatu a Abuja from 2021-07-13T13:30:31

Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon yayi tattaki zuwa birnin Abuja dake Najeriya inda cibiyar raya Al'adun Faransa da Najeriya ta bude dakin karatu domin inganta musayar Al'adu tsakan...

Listen
Al'adun Gargajiya
Cibiyar raya Al'adun Faransa da Najeriya ta bude dakin karatu a Abuja from 2021-07-13T13:30:31

Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon yayi tattaki zuwa birnin Abuja dake Najeriya inda cibiyar raya Al'adun Faransa da Najeriya ta bude dakin karatu domin inganta musayar Al'adu tsakan...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Tarihin Masarautar Hausa ta farko a Legas from 2021-07-06T14:07:49

Shirin Al'adun Gargajiya na wannan lokaci zai yada zango ne a Masarautar Agege, wadda ta kasance Masarautar Hausawa ta farko a birnin Lagos da ke yankin kudu maso yammacin Najeriya da ta shafe...

Listen
Al'adun Gargajiya
Tarihin Masarautar Hausa ta farko a Legas from 2021-07-06T14:07:49

Shirin Al'adun Gargajiya na wannan lokaci zai yada zango ne a Masarautar Agege, wadda ta kasance Masarautar Hausawa ta farko a birnin Lagos da ke yankin kudu maso yammacin Najeriya da ta shafe...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Gasar rubutun gajeren labari na harshen Hausa from 2021-06-29T12:39:51

A cikin shirin 'Al'adunmu na Gado', Mohammane salissou Hamissou ya kawo mana yadda wasu masu kishin harshenn Hausa suka shirya bikin gasar rubuta gajeren labari a cikin harshen Hausa, inda wad...

Listen
Al'adun Gargajiya
Gasar rubutun gajeren labari na harshen Hausa from 2021-06-29T12:39:51

A cikin shirin 'Al'adunmu na Gado', Mohammane salissou Hamissou ya kawo mana yadda wasu masu kishin harshenn Hausa suka shirya bikin gasar rubuta gajeren labari a cikin harshen Hausa, inda wad...

Listen
Al'adun Gargajiya
Ranar Makada Da Mawaka ta duniya a Abuja from 2021-06-23T10:08:53

Anyi taron mawaka da makada a garin Abuja Nigeria da zimmar farfado da al'adun gargajiyan jama'a  wanda aka fara wasannin a 1982.

A cikin shirin Al'adunmu na Gado Mahamane Salissou Ha...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Ranar Makada Da Mawaka ta duniya a Abuja from 2021-06-23T10:08:53

Anyi taron mawaka da makada a garin Abuja Nigeria da zimmar farfado da al'adun gargajiyan jama'a  wanda aka fara wasannin a 1982.

A cikin shirin Al'adunmu na Gado Mahamane Salissou Ha...

Listen
Al'adun Gargajiya
Shudewar al'adar kaciyar maza a gargajiyance a tsakanin al'ummar Kanuri from 2021-06-08T10:44:13

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' wanda Mohammane Salissou Hamissou ya shirya ya gabatar, ya yi dubi ne a kan yadda al'adar yi wa yara maza kaciya ke shudewa a tsakanin al'ummar Kanuri da ke jihar Bo...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Shudewar al'adar kaciyar maza a gargajiyance a tsakanin al'ummar Kanuri from 2021-06-08T10:44:13

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' wanda Mohammane Salissou Hamissou ya shirya ya gabatar, ya yi dubi ne a kan yadda al'adar yi wa yara maza kaciya ke shudewa a tsakanin al'ummar Kanuri da ke jihar Bo...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Allah ya isa ga wanda ya sake kira na Bakatsine- Sabon Bagobiri from 2021-06-01T10:31:19

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da wani mutun da ya sauya sheka daga Bakatsine zuwa Bagobiri, inda har ya ce, bai yafe wa duk wan...

Listen
Al'adun Gargajiya
Allah ya isa ga wanda ya sake kira na Bakatsine- Sabon Bagobiri from 2021-06-01T10:31:19

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da wani mutun da ya sauya sheka daga Bakatsine zuwa Bagobiri, inda har ya ce, bai yafe wa duk wan...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Waiwaye kan rayuwar Bob Marley da ya cika shekaru 40 da mutuwa (2) from 2021-05-25T12:53:05

A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado'  na wannan makon Mohammane Salissou Hamissou dora a kan waiwaye a kan rayuwar Bob Marley, wanda ya cika shekaru 40 da mutuwa.

Listen
Al'adun Gargajiya
Waiwaye kan rayuwar Bob Marley da ya cika shekaru 40 da mutuwa (2) from 2021-05-25T12:53:05

A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado'  na wannan makon Mohammane Salissou Hamissou dora a kan waiwaye a kan rayuwar Bob Marley, wanda ya cika shekaru 40 da mutuwa.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Waiwaye kan rayuwar Bob Marley da ya cika shekaru 40 da mutuwa from 2021-05-19T13:59:41

Shirin na wannan mako yayi nazari ne kan gudunmawar da marigayi Bob Marley ya bayar a fannin kidan zamani na Reggae, da kuma sauran tarihin da ya bari.

Listen
Al'adun Gargajiya
Waiwaye kan rayuwar Bob Marley da ya cika shekaru 40 da mutuwa from 2021-05-19T13:59:41

Shirin na wannan mako yayi nazari ne kan gudunmawar da marigayi Bob Marley ya bayar a fannin kidan zamani na Reggae, da kuma sauran tarihin da ya bari.

Listen
Al'adun Gargajiya
Tasirin haramta tashe a jihar Kano from 2021-05-11T14:01:15

Shirin Al'adunmu na Gargadjiya a wannan makon ya tattauna kan matakin hukumomin tsaro a Jihar Kano na haramta tashe, shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da ya sanya daukar mat...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Tasirin haramta tashe a jihar Kano from 2021-05-11T14:01:15

Shirin Al'adunmu na Gargadjiya a wannan makon ya tattauna kan matakin hukumomin tsaro a Jihar Kano na haramta tashe, shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da ya sanya daukar mat...

Listen
Al'adun Gargajiya
Yadda gwamnatin Kano dake Najeriya ta haramta wasannin tashe saboda tsaro from 2021-05-05T14:41:45

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya yi dubi ne danagne da haramta gudanar da wasan 'Tashe' a Jihar Kano dake arewacin Najeriya, sakamkon yadda hukumomin tsaron jihar ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda gwamnatin Kano dake Najeriya ta haramta wasannin tashe saboda tsaro from 2021-05-05T14:41:45

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya yi dubi ne danagne da haramta gudanar da wasan 'Tashe' a Jihar Kano dake arewacin Najeriya, sakamkon yadda hukumomin tsaron jihar ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Dabi'ar taimako a lokacin Ramadan na shirin zama tarihi a tsakanin Hausawa from 2021-05-04T11:55:42

Shirin al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya yi duba kan koma bayan da ake samu a cikin al'ummar musulmi musamman a lokacin Ramadan ta yadda masu galihu ke gaza taimakawa mara...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda taimako ya yi karanci ga marasa galihu a watan Ramadan from 2021-04-27T14:46:07

Shirin Al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya tabo yadda mawadata suka yi watsi da al'adar taimakon marasa galihu da hausawa suka saba a cikin watan Ramadan.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Harshen Hausa ya samu karbuwa a kasar Burkina Faso from 2021-04-13T13:47:19

Shirin Al'adun gargajiya na wannan makon yayi tattaki zuwa kasar Burkina Faso inda yayi nazari kan makomar harshen Hausa a kasar da kuma irin karbuwar da ya samu.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Matan da suka kafa daulolin mulki a nahiyar Afrika 2 from 2021-03-30T22:26:16

Shirin na al’adun mu na gado a wannan mako dori ne kan shirin da ya gabata a makon jiya, inda muka kawo muku kadan daga cikin matan da suka kafa daulolin mulki a nahiyar Afrika, musamman kasas...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Masarautun mata da suka yi fice a kasar Hausa from 2021-03-23T11:55:27

A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado' na wannan mako, Mohammane Salissou Hamissou ya yi nazari a kan masarautu ko daulolin mata da suka yi fice a kasar Hausa. A cikin shirin, akwai ganawa da many...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Al'adar yi wa juna takwara a tsakanin al'ummar Kanuri dake jihar Borno from 2021-03-16T10:35:50

A cikin shirin 'Al'adunmu Na gado' na wannan mako, Mohammane Salissou Hamissou ya yi nazari a kan al'adar yi wa juna takwara a tsakanin al'ummar Kanuri, mahimmancinta da kuma yadda ta ke karfa...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Matakin hukumomin Najeriya na sanya tatsuniyoyi a manhajar Ilimi 2/2 from 2021-03-09T13:01:25

Shirin al'adu na wannan mako tare da Mahaman Salissou Hamissou ya dora kan na makon jiya game da yadda hukumomin Ilimi a Najeriya suka amince da shigar da Tatsuniyoyi cikin manhajar Ilimin kas...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Tarihin fataucin larabawa a nahiyar Afrika musamman yankin hausawa kashi na 2 from 2021-03-03T08:12:17

Shirin Al'adunmu na Gado a wannan makon tare da Mohamane Salissou Hamissou ya duba yadda Larabawa suka shafe tsawon lokaci suna fataucin bayi a kasar Hausa.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Tarihin fataucin larabawa a nahiyar Afrika musamman yankin hausawa from 2021-02-23T13:32:09

Shirin Al'adunmu na gado a wannan makon tare da Salissou Hamissou ya duba yadda Larabawa suka yi shafe tsawon lokaci suna fatauci a kasar Hausa.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Bikin nadin sarautar Dan Iyan yamma a Ibadan Alhaji Abubakar from 2021-02-02T12:55:08

A cikin shirin al'adunmu na gado, za ku ji yadda Garba Aliyu Zaria ya bibiyi nadin sarautar Dan Iyan Yamma Alhaji Abubakar a Ibadan, basaraken da ke matsayin dan asalin kasar Nijar na farko da...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Nadin sarautar sabon sarkin kabilar Azibinawan Ittisana a Tahoua from 2021-01-12T13:12:09

Shirin Al'adun gargajiya na wannan mako yayi tattaki ne zuwa garin Tambai dake jihar Tahoua inda aka yi bikin nadin sarautar sabon sarkin kabilar Azibinawan Ittisana.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Bukin Manomar kabilar Sayawa a Bauchin Najeriya from 2021-01-05T14:09:58

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Mohamman Salissou Hamissou ya yada zango ne a jihar Bauchin Nigeria,inda kabilar Sayawa dake karamar hukumar Tafawa Balewa,ta gudanar da bukin Lim Zar da ta sa...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Dalilan da suka haifar da matsalar daba a kasar Hausa from 2020-12-15T12:58:04

Shirin Al'adun Gargajiya na wannan lokaci ya tattauna da masana kan dalilan da suka haddasa matasalar daba ko dabanci a yankin kasar Hausa da kuma ko matsalar tana da alaka da al'ada.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Karramawa da kuma kadammar da gidauniyar Marigayi Dr Adamu Dan Marayan Jos don taimakawa Marayu from 2020-12-01T13:31:32

Shirin al'adunmu na Gado a wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali kan bikin al'adun da ya gudana a jihar Plateau ta Najeriya inda yayin bikin aka kaddamar da gidauniyar ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Bikin kalankuwar Makafi a masarautar Damagaram ta Jamhuriyyar Nijar karo na 346 from 2020-11-24T12:47:48

Shirin Al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya mayar da hankali kan bikin kalankuwar makafi a masarautar Damagaram, bikin da ke da dadadden tarihi wanda bisa al'ada ke guda a du...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda aka yi bukukuwan Maulidi a bana from 2020-11-17T12:25:09

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi dubi ne kan yadda aka gudanar da bukukuwan maulidin Annabi Muhammadu (S.A.W).

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Bikin cika shekaru 10 a kan karagar mulki na sarkin Wase na 14 from 2020-11-10T13:53:31

Shirin 'Al'adunmu na Gargajiya' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya ziyarci masarautar Wase a jihar Filato, Najeriya, inda aka gudanar da bikin cika shekaru 10 na Sarkin Wase na 14,...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Matsayin wakokin fadakarwa a kasashen Hausa from 2020-11-03T14:48:43

Shirin al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya duba tasiri da kuma muhimmancin wakokin hausawa ga al'umma.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Nadin sabon sarkin Zazzau Nuhu Bammali na 2, (kashi na 2) from 2020-10-27T12:08:20

A cikin shirin 'Al'adunmu na Gado', Mohamman Salissou Hamissou ya kawo mana ci gaban shirin makon da ya wuce a kan nadin sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Shiri na musamman kan bikin nadin sarkin Zazzau Ambassada Ahmed Nuhu Bamalli from 2020-10-13T13:53:51

Shirin Lafiya Jari ce tare da Salissou Hamissou a wannan makon, kacokan ya mayar da hankali kan yadda bikin nadin sarautar Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ya gudana a matsayin sarkin Zazzau na 19....

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Yadda tsaffin al'adun Hausawa ke fuskantar barazanar bacewa from 2020-10-06T12:43:40

Shirin da Al'adunmu na Gado a wannan karon tare da Salissou Hamissou ya tabo yadda wasu al'adun malam Bahaushe ke barazanar bacewa saboda zamani, Ayi saurare Lafiya.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Al'adar tauri a kasar Hausa from 2020-09-29T13:09:32

A cikin shirin"Al'adunmu Na Gado" na wannan mako, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi dubi ne da al'adar tauri a kasar Hausa.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - "Sarkin Zazzau na da zumunci da kyauta" from 2020-09-22T13:18:20

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi dubi ne game da rasuwar marigayi mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris wanda ya yi ban-kwana da duniya ...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Alakar al'adar bikin Bianou da Musulunci from 2020-09-15T15:54:27

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari ne kan alakar da ke tsakanin dadaddiyar al'adar bikin gargajiya na Bianou da addinin Musulunci da ake g...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Bikin Ranar Hausa ta Duniya kashi na 3 (Jos, Najeriya) from 2020-09-08T13:01:53

A cikin wannan shiri na 'Al'adunmu Na Gado' Mahamman Salissou Hamissou ya duba bikin ranar Hausa da aka yi a garin Jos a Najeriya, inda kungiyar 'Manufarmu Al'ummarmu' ta karrama 'yan garin Jo...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - An cafke masu yiwa yara mata kaciya a garin Ratanga from 2020-08-23T15:40:32

A garin Ratanga,an gabatarwa kotu da masu yiwa yara mata kaciya,a hukumance Alkali ya bayyana rashin jin dadin sa gani ta yada wasu daga cikin jama'a ke hada baki da masu gudanar da  wannan ka...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Illar watsi da bikin al'adun gargajiya a Nijar kashi na 2 from 2020-08-18T14:15:43

Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon ya cigaba da tattaunawa ne kan gudanar bukukuwan kalankuwa na nuna al'adun garajiya a Jamhuriyar Nijar tare da Mahamman Salisu Hamisou.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Illar watsi da bikin al'adun gargajiya a Nijar from 2020-08-11T13:38:50

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Mahamman Salissou Hamissou ya tattauna ne game da bikin al'adun gargajiya da aka yi watsi da shi a Jamhuriyar Nijar duk da muhimmancinsa wajen h...

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Asalin masarautun gargajiya a Najeriya from 2020-07-28T14:50:52

A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado' na wannan mako, Mohammane Salissou Hamissou ya yi nazari ne kan asalin masarautun gargajiya a Najeriya.

Listen
Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya from 2020-07-14T15:17:22

Shirin al'adunmu na gado tare da Salissou Hamissou ya nazari kan muhimmanci adana kayakin tari tare da matakan basu kariya don gudun bacewa ko kuma lalacewa.

Listen